Lubah Loko Interprises

Lubah Loko Interprises Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Lubah Loko Interprises, Kitchen/Cooking, Unguwar Dallatu behind jifatu departmental store, Gusau.

SUNANA.LUBABATU.SULAIMAN SHEHU CEO LUBAH LOKO INSTERPRISE INA SAYAR DA.KAYAN KETCHEN INA ADASHEN KAYAN KETCHEN DA KAYAN SAWA INA SAIDA DADDAWA CORRY.YAJI.DA KUMA GARIN SABAYA ALLAH YABAMU KASUWA ME ALBARKA AMNπŸ˜πŸ’ƒπŸ‘

08/11/2025

Avelable 4 Adashen gata
At my home shop

wa. me/234766995533

Muna siyar da kayan ketchen muna adashen kayan ketchen adashen Lubah Loko multipurpose
05/08/2024

Muna siyar da kayan ketchen muna adashen kayan ketchen adashen Lubah Loko multipurpose

Muna adashen kayanmu a koda yaushe yanxu haka starinmu dai kowa zaiyima Kansa xubie bama hada kudin wani da wani bama aj...
29/07/2024

Muna adashen kayanmu a koda yaushe yanxu haka starinmu dai kowa zaiyima Kansa xubie bama hada kudin wani da wani bama ajiye kaya ba tare da kayi xubin farkoba starin adashe ba a refund na kudi saidai kaya muna maraba da masu adashe ko masu saya kudi hannu
Lubah Loko multipurpose

Lace dinnan bakaramin kyau xakiyima maki hajia amarya kiyi Abuja bubu Haba angon Nan xai manta da gidoooo gidoo ayi haku...
29/07/2024

Lace dinnan bakaramin kyau xakiyima maki hajia amarya kiyi Abuja bubu Haba angon Nan xai manta da gidoooo gidoo ayi hakuri fah kinsan amarya ita Yar yayi ce amma dai bari in masta Kar insha duka πŸ˜…πŸ˜…πŸšΆπŸšΆ
Lubah Loko multipurpose

Msha Allah wannan shine page dinmu da muka bude Alhdulllh Allah yasa mudace yabamu kasuwa me albarkaLubah Loko multipurp...
29/07/2024

Msha Allah wannan shine page dinmu da muka bude Alhdulllh Allah yasa mudace yabamu kasuwa me albarka
Lubah Loko multipurpose
wa.me/2347066995533

Address

Unguwar Dallatu Behind Jifatu Departmental Store
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lubah Loko Interprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share