Bako Pop ,paint & General Enterprises

Bako Pop ,paint & General Enterprises good finishing, screening, painting, stuccor, sateen, pop and trolling.

16/04/2024

KA YAWAITA SHAN RUWA
KA GUJI SHIGA RANA BABU DALILI
INSHA ALLAHU ZAKA ZAUNA LPY.
AMMA KAR AMANTA DA SITTA SHAWWAL 😷

15/04/2024

ALLAH KABAMU LADAN SITTA SHAWWAL
🙏

15/04/2024

Da tuni da gangalion ake sharbar romon Abuja amma yanzu Bush ya tare kofa duk dashima Naga yafara hankali Nan gaba kadan komai na iya faruwa

15/04/2024

Yan kasuwa sun Sayo kaya da tsada inji marassa tsoron Allah, wadanda Basu San store ba ko Kuma son Rai ya hanasu fadar gaskiya

15/04/2024

ASTAGAFIRULLAH
tare mukaje ganin likita da wata mata ana mata sannu kafun abani magani har ta rasu Allahumma gafirlaha warahamha 🙏

15/04/2024

Na lura ZAZZAGAWA ne suke dakatar Dani yin comments duk sanda na samu aiki a Facebook ba BAZAZZAGEn da zai Kara ko like

14/04/2024

Inason inga ana azabtar da azzalumi ko bani da Lpy Ina samun sauqi

14/04/2024

Sai an hanani comments nake samun abun magana Amma Kuma ba dama ai hikenan zamu hadu.

14/04/2024

ME KA FAHIMTA GA SHARI,AR BOB RISKY
SUWA YAKAMATA A RINQA YIWA IRIN WANNAN SHARI AR TA SIRI DAYA KWALE A NIGERIA ⁉️

14/04/2024

Abdullahi Sagir Lawan
Allah ya jikan kakanka
Allahumma gafirlahu warahamhu

14/04/2024

ALHAMDULILLAHI KASIRAN 🙏
ALLAH ABUN GODIYA IN ALLAH YASO TAIMAKONKA SAI YA TURO MAKIYINKA YA KAWO MA DAUKI IRAN A KARA KAIMI

14/04/2024

IRAN TANA KOKARI

Address

Igabi
2893486

Telephone

+2347067103885

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bako Pop ,paint & General Enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bako Pop ,paint & General Enterprises:

Share