Ni da mata yan uwana ko sirrin mace yar uwatah

Ni da mata yan uwana ko sirrin mace yar uwatah Many people you said why creat this page now I telling you the reason is I want to help many people in there problem this is my reasons

01/04/2022

Ramadan yazo

01/04/2022

Masha Allah

01/04/2022

Masha Allah ramadan y taho zamuje holiday

14/03/2022

Sannan shan cokali daya na dafaffen lalle yna wanke ciki

14/03/2022

Sannan yin tsarki d lalle yana matse mace

14/03/2022

Masha Allah yau kuma amfanin lalle zamu fada idan kina yin wanka d ruwan lalle yn kashe warin kashi

08/03/2022
26/02/2022

Masha allah yau kuma kisamu ganyen magarya yar uwa kitafasa shi lalle ki hada d ta far nuwa d miski ki shiga zakiga abin mamaki

25/02/2022

Almdh ga wani sirri yar uwa ki dinga ammafani d ruwan dumi mai dauke d gishiri

24/02/2022

Musani cewa ita mace abar taisayi cey wlh saida tausayi d kuma gyara

24/02/2022

Aslm yn uwanah matah ni ummu katada suna ina son intai maki mata yn uwana ammafa d magunnnuna idan kinada wani ciwo ki fadamin insha allah inna san maganin shi zan fada miki mgn nin shi kunsan ance ciwon mace na ya mace allah kabamu ikon tai makawa

Address

Daura Kofar Sarki Musa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ni da mata yan uwana ko sirrin mace yar uwatah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ni da mata yan uwana ko sirrin mace yar uwatah:

Share