The D Global Tech.

The D Global Tech. INSTALLATION, CONSULTANCY AND MAINTAINACE OF :-

-CCTV CAMERA
-SOLAR POWER SYSTEM
-ELECTRIC FENCING
-ACCESS CONTROL
-INTERCOM
-AND OTHER SERVICES

10/10/2025
Dm or Whatsapp for Enquiry 08039379476
01/12/2023

Dm or Whatsapp for Enquiry 08039379476

Wannan CCTV CAMERA ce wacce zaka iya sakata a gida, office, makaranta, asibiti da sauran muhimman wurare domin kula da z...
25/11/2023

Wannan CCTV CAMERA ce wacce zaka iya sakata a gida, office, makaranta, asibiti da sauran muhimman wurare domin kula da zirga-zirga dake wakana a wajen.

Idan zaka haɗa kana buƙatar

1 Camera
2 Recorder
3 Cable
4 Hard drive
Da sauran wasu abubuwa da za'a iya siya don samun yin aiki me kyau.

Zaka iya kira ko ka yimin magana a WhatsApp ta 08039379476

Wannan shine battery na SOLAR.Guda 1 zai iya ɗaukar maka TVFANKA 2HASKE DA CHAJI Amma akwai panels, inverter, controller...
21/11/2023

Wannan shine battery na SOLAR.

Guda 1 zai iya ɗaukar maka

TV
FANKA 2
HASKE
DA CHAJI

Amma akwai panels, inverter, controller da sauran kayan da za'a haɗa domin samun cikakken system.

Don ƙarin bayani zaka iya kira ko magana a WhatsApp ta 08039379476

SOLAR CCTV CAMERA Ita Wannan kalar bata buƙatar sayen cable ko Television abun da kake buƙata kawai shine :CCTVWayar kaS...
21/11/2023

SOLAR CCTV CAMERA

Ita Wannan kalar bata buƙatar sayen cable ko Television abun da kake buƙata kawai shine :

CCTV
Wayar ka
Sun card

Tana iya juyawa ko ina ma'ana rotation ta kowanne ɓangare.

Za'a ɗora maka ne akan wayar ka ka riƙa gani ko kana wacce ƙasa, domin ƙarin bayani zaka iya tuntuɓar.

08039379476 ko Magana a WhatsApp.

Nagode

250 watt  panels
17/11/2023

250 watt panels

Ita kuma Wannan CCTV ce idon ka idan baka waje.Ana sawa a: HomeOfficeCompanySchoolHospitalRoadsDa sauran muhimman wurare...
14/11/2023

Ita kuma Wannan CCTV ce idon ka idan baka waje.

Ana sawa a:

Home
Office
Company
School
Hospital
Roads

Da sauran muhimman wurare domin kula da wurin.

Zaka iya kiran lambata ko Magana a WhatsApp akan 08039379476 domin ƙarin bayani.

Nagode

A irin wannan yanayin SOLAR CE mafita domin ba'a zuba mata PETROL babu siyan UNIT saboda kullum akwai hasken RANA kuma K...
14/11/2023

A irin wannan yanayin SOLAR CE mafita domin ba'a zuba mata PETROL babu siyan UNIT saboda kullum akwai hasken RANA kuma KYAUTA ce.

Idan kanason haɗa solar ka kirani domin sanin abubuwan da kake buƙata.
08039379476.

Nagode.

Aikin Solar na ɗaya daga cikin sana'ar da nakeyi domin dogaro dakai.Sannan ina aikin CCTV CAMERA.Allah ya ƙara rufa mana...
12/11/2023

Aikin Solar na ɗaya daga cikin sana'ar da nakeyi domin dogaro dakai.
Sannan ina aikin CCTV CAMERA.

Allah ya ƙara rufa mana asiri

Domin ƙarin bayani zaka iya kira ko magana a WhatsApp ta wannan lamba 08039379476

Nagode

Zaka iya kira ko magana a WhatsApp domin ƙarin bayani.08039379476
08/11/2023

Zaka iya kira ko magana a WhatsApp domin ƙarin bayani.

08039379476

Address

Adjacent To Mai Dalilin Aure Office Dorayi Babba
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 21:30
Tuesday 09:00 - 21:30
Wednesday 09:00 - 21:30
Thursday 09:00 - 21:30
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 21:30
Sunday 09:00 - 21:30

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The D Global Tech. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share