Habib Bala Darmanawa

Habib Bala Darmanawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Habib Bala Darmanawa, Kano.

19/04/2024
 Allah Yasa Ranar Mutuwar Mu Ta Zama Ranar Farin Cikin MuAllah Yasa Matan Da Zamu Aura Su Zama Masu Kiyaye Hakkin Allah ...
16/06/2023



Allah Yasa Ranar Mutuwar Mu Ta Zama Ranar Farin Cikin Mu

Allah Yasa Matan Da Zamu Aura Su Zama Masu Kiyaye Hakkin Allah Da Hakkin Mazan Su

02/05/2023

???

GA WATA MUHIMMIYAR SANARWA DAGA PDP RESHEN TARAUNI. Ofishin Shugabancin Rik'o PDP na Tarauni yana sanar da al'umma da du...
11/02/2023

GA WATA MUHIMMIYAR SANARWA DAGA PDP RESHEN TARAUNI.

Ofishin Shugabancin Rik'o PDP na Tarauni yana sanar da al'umma da duk wanda s**a halarci taron YAK'IN NEMAN ZABEN ATIKU ABUBAKAR daga K'ARAMAR HUKUMAR TARAUNI cewar su nemi Jagororin 'BANGARORINSU domin karbar hakkokinsu da aka bayar domin su.

Sakamakon rashin KU'DI A HANNUN SHI NE akace a turawa JAGORORIN kowanne bangare kasantuwar su s**afi kusa da MUTANENSU kuma su ne s**a sansu kuma su s**a kawosu wannan shi ne yasa Shugaban JAM'IYYAR PDP na karamar hukumar Tarauni YA YARDA ya amince da TSARIN da JAGORORIN 'BANGARORIN s**a zo dashi. Akwai 'yan RESTORATION gidan ZAINAB AUDU BAKO, akwai 'YAN gidan ALI SPEAKWR da akwai gidan BABAWO da Akwai 'YAN SHURA.

An dauki hakkin kowanne bangare an dank'ashi ga Jagoran kowanne Bangare na Jagorori da suke PDP Tarauni. Idai kaje taro kuma kaji shiru dangane da hakkinka, to ka tuhumi Jagoranka. Wannan sanarwa ce daga ofishin Shugaban rik'o na Jam'iyyar PDP reshen K'aramar Hukumar Tarauni, Hon. Dr. Usman Abdullahi Mujaddadi (SARDAUNAN TARAUNI).

.
ASABAR 11/02/2023.

27/01/2023
Atiku Abubakar  Ya Samu Kyakkyawar Tarba A Jihar Ebonyi A yau Alhamis mai girma wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar ya...
26/01/2023

Atiku Abubakar Ya Samu Kyakkyawar Tarba A Jihar Ebonyi

A yau Alhamis mai girma wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar ya kaddamar da yakin neman zaben shi a jihar Ebonyi.

Al-ummar jihar Ebonyi sun nuna mai girma wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar tsantsar soyayya da kauna.

Insha'Allah Najeriya ta Atiku Abubakar ce kawai lokaci muke jira.

Malam Ibrahim Shekarau Ya Cika Shekara Goma sha ɗaya 11 A Matsayin Sardaunan Kano.A Ranar Jumu'a 26/1/2010 Marigayi Mai ...
26/01/2023

Malam Ibrahim Shekarau Ya Cika Shekara Goma sha ɗaya 11 A Matsayin Sardaunan Kano.

A Ranar Jumu'a 26/1/2010 Marigayi Mai Martaba Sarkin Kano Alh Ado Bayero ya nada Malam Ibrahim Shekarau Sarautar Sardaunan Kano kuma na farkon a tarihin Kano a fadar Sarautar Kano Taron wanda ya samu halarta kowane fanni na Al'umma ciki da wajen Kano.
Marigayi Mai Martaba Sarkin Kano Alh Ado Bayero ya bayyana awancan lokaci cewa Sarautar Sardauna Sarauta ce ta yayan Sarki saboda shima Sardauna danmu ne kuma mun chanja protocol namu yanzu Sarautar Sardauna tana gaba da Sarautar Chiroma yanzu shine babban dan Sarki!
Mallam Ibrahim Shekarau wanda aka haifa Ranar 5 / 11 / 1955 a Unguwar Kurmawa yayi Karatun Addini dana Boko inda yayi degree a Fannin lissafi a Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya yayi aiki a Matsayin Malamin Makaranta har zuwa matakin Principal har zuwa mukamin Sakatare na din din a Ofishin Gwamna kafin daga bisani ya koma koyarwa zuwa kuma lokacin da yayi ritaya ya shiga harkar Siyasa inda ya zama Gwamna a Jihar Kano a 2003 a wani zabe cike da kauna da shauki daga Kanawa.
Mallam Ibrahim Shekarau Al'umma sun nemi ya maimaita Gwamnati a shekarar 2007 inda ya zama Gwamna a karo na biyu wanda shine na farko a tarihin Kano a inda Kanawa s**a sake bashi dama karo na biyu wanda shine na farko a tarihin Kano.
22 ga Janeru 2010 ne aka nada shi Sarautar Sardaunan Kano wadda muke taya shi murnar cika Shekaru Bakwai masu Albarka akan wannan karaga ta Sardaunan Kano Muna amfani da wannan dama muyi Addu'a Allah yajikan Marigayi Mai Martaba Sarkin Kano Alh Ado Bayero yai masa afuwa yasa ya huta Allah kuma yaja zamanin Sardaunan Kano kara masa Imani da lafiya mai inganci da kwanciyar hankali da wadata tare da samun babban rabo.

Allah ya jiƙan Ɗan Umma Dogarin sarki
Ya ƙara wa MIS Sardauna lfy da Nisan kwana

~✍️ Abubakar Sadiqll

Atiku Abubakar A Jihar Delta.....Mufa ba tallar turmi muke yi ba domin talakawan Najeriya suna son abunda muke talla. In...
24/01/2023

Atiku Abubakar A Jihar Delta.....

Mufa ba tallar turmi muke yi ba domin talakawan Najeriya suna son abunda muke talla.

Insha'Allah Talakawan Najeriya za suji dadi suyi alfaharin kasancewar Atiku Abubakar a matsayin shugaban kasa.

Hakika al-ummar jihar Delta sun nuna tsantsar kaunarsu ga mai girma wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar irin wadda basu taba nunawa wani dan siyasa ba.

DAGA BAYALSA Mai Girma Shugaban Kasa Mai Jiran Gado Wazirin Adamawa Atiku Abubakar  a Garin Bayalsa Allah Ya Bawa Nasara...
23/01/2023

DAGA BAYALSA

Mai Girma Shugaban Kasa Mai Jiran Gado Wazirin Adamawa Atiku Abubakar a Garin Bayalsa Allah Ya Bawa Nasara Daga Sama Har Kasa

ZAR NI YA DAMEMU SABODA ZUWAN TUNUNBUAlummar Acikin Garin Dutse Sun Fito Suna Wanke Hanyar Da Tununbu Yabi Wai Saboda Za...
23/01/2023

ZAR NI YA DAMEMU SABODA ZUWAN TUNUNBU

Alummar Acikin Garin Dutse Sun Fito Suna Wanke Hanyar Da Tununbu Yabi Wai Saboda Zarnin Fitsari

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Habib Bala Darmanawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share