Abdullahi ibn sadeeq

Abdullahi ibn sadeeq I'm Architect we can't design and supervise you project

10/05/2023

Don’t keep grudges. Grudges are for those who insist that they’re owed something. It’s one sure way to become miserable. Let it go & heal your heart. You’ll find it easier to move on. Looking back isn’t going to help you. Moving forward is what we all must do.

M***i Menk
Wednesday
20th Shawwal 1444
10th May 2023

17/06/2021
03/11/2017

MU SHA DARIYA

Akwai wata mai abinci data kware wajen iya girki, matsalarta kawai masifa da ruwan bala'i. Rannan sai wani Ustaz yazo cin abinci, da ya kammala cin abinci sai mai karbar kudi tace malam kudin ka dubu daya da dari daya...anan fa Ustaz ya kafe yace bazai biya ba domin kudin yayi yawa....Yarinya da taga abu yafi karfinta saitaje gayawa Hajiya..... tun daga wajen shago Hajiya ke danna zagi da masifa tace bari inga wane shege ne zai kawomin iskanci da raini.. tana shiga shagon sai ta hada ido da Ustaz sai kawai tayi shuru ai sai takoma kan mai karbar kudi da masifa kefa baki da lissafi ai sai kiyi min bayani kice Mallam ne ai... Sai tace kara mar Special Pack biyu ki hada masa da ruwan Swan guda biyu....... mai aiki tayi shiru tana mamakin Hajiya......... sai da Hajiya ta daka mata tsawa sannan ta dawo hankalinta... ta hada abinci tabawa Ustaz.... Hajiya sai ta fara cewa an gode Mallam Allah yasaka da alheri......

Ustaz na fita Hajiya ta fadi kasa tana hada uban gumi tana wani irin nishi..... sai mai aiki tace Hajiya lafiya kuwa.....Hajiya tace baki gane shi ba?
SHEKAU ne ai DAN Ubanki...

02/03/2016

AuhuzubiLLahi Mina shaytani rojeem.
BISMILLAHI RAHMONI ROHEEM.
IN THE NAME OF ALLAH THE MOST MERCIFUL THE ESPECIALLY MERCIFUL.
Surah Al-Anaam, Verse 148:
سَيَقُولُ الَّذِينَ أَشْرَكُوا لَوْ شَاءَ اللَّهُ مَا أَشْرَكْنَا وَلَا آبَاؤُنَا وَلَا حَرَّمْنَا مِن شَيْءٍ كَذَٰلِكَ كَذَّبَ الَّذِينَ مِن قَبْلِهِمْ حَتَّىٰ ذَاقُوا بَأْسَنَا قُلْ هَلْ عِندَكُم مِّنْ عِلْمٍ فَتُخْرِجُوهُ لَنَا إِن تَتَّبِعُونَ إِلَّا الظَّنَّ وَإِنْ أَنتُمْ إِلَّا تَخْرُصُونَ

Those who took partners (in worship) with Allah will say: "If Allah had willed, we would not have taken partners (in worship) with Him, nor would our fathers, and we would not have forbidden anything (against His Will)." Likewise belied those who were before them, (they argued falsely with Allah's Messengers), till they tasted of Our Wrath. Say: "Have you any knowledge (proof) that you can produce before us? Verily, you follow nothing but guess and you do nothing but lie."
Surah Al-Anaam, Verse 149:
قُلْ فَلِلَّهِ الْحُجَّةُ الْبَالِغَةُ فَلَوْ شَاءَ لَهَدَاكُمْ أَجْمَعِينَ

Say: "With Allah is the perfect proof and argument, (i.e. the Oneness of Allah, the sending of His Messengers and His Holy Books, etc. to mankind), had He so willed, He would indeed have guided you all."
Surah Al-Anaam, Verse 150:
قُلْ هَلُمَّ شُهَدَاءَكُمُ الَّذِينَ يَشْهَدُونَ أَنَّ اللَّهَ حَرَّمَ هَٰذَا فَإِن شَهِدُوا فَلَا تَشْهَدْ مَعَهُمْ وَلَا تَتَّبِعْ أَهْوَاءَ الَّذِينَ كَذَّبُوا بِآيَاتِنَا وَالَّذِينَ لَا يُؤْمِنُونَ بِالْآخِرَةِ وَهُم بِرَبِّهِمْ يَعْدِلُونَ

Say: "Bring forward your witnesses, who can testify that Allah has forbidden this. Then if they testify, testify not you (O Muhammad SAW) with them. And you should not follow the vain desires of such as treat Our Ayat (proofs, evidences, verses, lessons, signs, revelations, etc.) as falsehoods, and such as believe not in the Hereafter, and they hold others as equal (in worship) with their Lord."
Surah Al-Anaam, Verse 151:
قُلْ تَعَالَوْا أَتْلُ مَا حَرَّمَ رَبُّكُمْ

22/02/2016

Salam, ga sako ga dukkan dan Nigeria mai kishi, shekarun baya mun kasance cikin halin kunci, yaki,rashin zaman lafiya,fargaba da mace_mace babu dalili. Zaman gidajenmu ya gagaremu, masifa ta addabemu, an koremu a garuruwanmu, talauci ya damemu. Munyita rokon Allah ba dare ba rana akan Allah yakawo mana tchanji, sai ya amsa mana da sanjin shugaba wato MUHAMMAD BUHARI, sai wata jarrabawa ta fito na karyewar tattalin arziki kuma,bamu kasar nan kadai ya shafa ba duk duniya ne, maimakon mu sake dagewa da addu'a sai muka buge da zagin sabon shugaban mu. A gwamnatin data gabata darajar mai bata karye ba,dollar bata tashi irin na yanzu ba,wato a takaice, shugaba na yanzu ya gaji wasu matsaloli masu yawa baya ga manyan barayin dake kasarnan.
Yanzu mu Nigeria bama kere kere kuma mun watsar da noma, ga kuma mai da muka dogara dashi ya fadi a kasuwar duniya. Ya rage namu mu koma noma, kirkiro wani abu ko tonon ma'adanai.
Ta wannan hanyar ne zamu tallafi tattalin arzikinmu ba wai fadan munanan kalamai ko zagin shuwagabanni ba,sai dai muyi musu addu'a da fata nagari.
Don haka yakai dan uwa ko "yar uwa BUHARI bashi yakawo matsala da kuncin tsadar rayuwa ba,domin wahalar da yake ciki tafi taka, tunda zaka kwanta kayi bacci mai kyau agidanka, sabanin Sa kuma, damuwar da take kansa bata kanka.
Saboda haka Shugaba Buhari yafi bukatar addu'arka fiye da komai, dafatan zaka/ki tura a wasu bayin Allah dan wayar da kan "yan uwa da basu fahimta ba.

22/02/2016

✍DAILY HADITH
12th Jumada al-Awwal 1437 (21st February 2016)

Bismillah Walhamdulillah Was Salaatu Was Salaam 'ala Rasulillah

📚 Narrated Abu Huraira (Radi-Allahu 'anhu):

I heard Allah's Apostle (Sallallahu 'Alaihi Wa Sallam) saying, "If there
was a river at the door of anyone of you and he took a bath in it five
times a day would you notice any dirt on him?" They said, "Not a trace of
dirt would be left." The Prophet (Sallallahu 'Alaihi Wa Sallam) added,
"That is the example of the five prayers with which Allah blots out
(annuls) evil deeds."
Bukhari Vol. 1 : No. 506

📡Tell your family & friends about daily Hadith & subscribe http://www.dailyhadith.co.uk/forum

☝Request Da'wah or ask Question(s) via Whatsapp:+27623805003. www.imadawah.com. (Dawah Without Borders)
DON'T FORGET TO SHARE & TO ADD US TO ANY WHATSAPP GROUP

Address

Keffi
961101

Telephone

+2348053906287

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi ibn sadeeq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdullahi ibn sadeeq:

Share