09/07/2026
ALLAH YA SANYA ALKHAIRI ALLAH YA TSARE.
Shugaban Kasuwar Panteka Tsohuwa Hon.Alhaji Nasiru Adamu A Madadin Daukacin Al-ummar Kasuwar Panteka Tsohuwa Baki Daya.
Suna Taya Hon. Alh Umar Dan Salihi Murnar Karuwar Mota Da Yayi.
Allah ya Tsare .
Allah ya Kara Jagoranci.
Uba Sani Sau Biyu ne ✌️.
Aminu6to6 ✍️
SECRETARY MEDIA YOUTH FORUM (OPIDA)
Send a message to learn more