Zahra__Mohammed

Zahra__Mohammed Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zahra__Mohammed, Kitchen/Cooking, 4th Street 342, New York, NY.

Wannan Masifar Da Me Ta Yi K**a? Irin Wannan Musifa Dame Tayi K**a Haka Wannan  Bayanai Daga Garin Burjutu Dake Gundumar...
03/06/2026

Wannan Masifar Da Me Ta Yi K**a?

Irin Wannan Musifa Dame Tayi K**a Haka Wannan Bayanai Daga Garin Burjutu Dake Gundumar Karia A Karamar Hukumar Ganjuwa

Wannan Yaron Wasu Mutanen Wanda Ba,asan Suwaye Ba S**a Saceshi S**ayi Amfani da Idanuwansa Tareda Cire Masa Makoqoronsa S**a Tone Yashi S**a Rufeshi

Sudai Iyayen Wannan Yaron Shun Shaida Bacewar Wannan Yaron Nasu Tun Bayan Kwana Uku ta Bacewarsa Sunyi Cigiya Harsun Gashi Sunbarwa Allah.

Sai Gashi Ansamoshi Cikin Kasa Babu Wasu Sassa Ajikinsa Yah Muna Rokonka Dan Girma Da Albarkan Wannan Watan Naka na Ramadan Katona Asirin Mutanen Das**ayi Wannan Abun..

Iyayensa Allah Yabaku Hakurin Rashin Sa Sukuma Allah Yatoni Asirinsu

Daga Mas'ud Kachalla

YANZU HAKA: Dubunnan Iranawa sun taro a filin Ƴanci na Azadi domin jimamin kisan gillar Khamna'i Ali da Amurka ta yi
03/01/2026

YANZU HAKA: Dubunnan Iranawa sun taro a filin Ƴanci na Azadi domin jimamin kisan gillar Khamna'i Ali da Amurka ta yi

YANZU-YANZU: Gwamnan Jihar Adamawa Ahmadu Fintiri Ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa APCDaga Muhammad Kwairi Waziri
02/27/2026

YANZU-YANZU: Gwamnan Jihar Adamawa Ahmadu Fintiri Ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa APC

Daga Muhammad Kwairi Waziri

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaban Ƙasar Senegal Bassirou Diomaye Faye Ya Sanar Da Sanya Alƙur'ani Cikin Jawadalin Darussan Da Ake K...
02/27/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaban Ƙasar Senegal Bassirou Diomaye Faye Ya Sanar Da Sanya Alƙur'ani Cikin Jawadalin Darussan Da Ake Koyarwa A Dukkan Makarantun Ƙasar A Hukumance. A Cewarsa Ilmin Karatun Alƙur'ani Shi Ne Ilmi Mafi Daraja Sama Da Duk Wani Ilmi A Duniya.

Tsohon Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje tare da tawagarsa sun ziyarci wajen tafsirin Sheikh Isa Ali Pantami
02/20/2026

Tsohon Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje tare da tawagarsa sun ziyarci wajen tafsirin Sheikh Isa Ali Pantami

Jagoran Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky ya yi rabon kayan abinci ga maƙwabtan shi a garin Zaria
02/19/2026

Jagoran Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky ya yi rabon kayan abinci ga maƙwabtan shi a garin Zaria

An Ga Watan Ramadan a Najeriya, Gobe Laraba Za'a Tashi Da Azumi
02/17/2026

An Ga Watan Ramadan a Najeriya, Gobe Laraba Za'a Tashi Da Azumi

IN DA RANKAYadda mata da miji su ka yi masanyen kaya inda miji ya saka kayan matarsa, mata ta saka kayan mijinta        ...
02/10/2026

IN DA RANKA

Yadda mata da miji su ka yi masanyen kaya inda miji ya saka kayan matarsa, mata ta saka kayan mijinta

YANZU YANZU: Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Najeriya da Nahiyar Afirka Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Ya Rasu Bayan Fa...
11/27/2025

YANZU YANZU: Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Najeriya da Nahiyar Afirka Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Ya Rasu Bayan Fama Da Jinya.

Ku latsa shuɗin rubutun nan domin jin cikakken tarihin shi da Zinariya TV ta shirya muku game da rayuwar shi, karatu, da'awa, iyali da gwagwarmaya
👇👇👇👇

https://www.facebook.com/100084908716368/videos/877985896732147/?app=fbl

11/14/2025
KA JI MAZAN FAMA: Wannan shi ne AM Yarima sojan da ya tsaya gaba da gaba da wike, ya kuma hana shi wuce wurin da wike ya...
11/12/2025

KA JI MAZAN FAMA: Wannan shi ne AM Yarima sojan da ya tsaya gaba da gaba da wike, ya kuma hana shi wuce wurin da wike ya so zuwa.

An ce kaf Nijeriya Tinubu ne kaɗai ya fi Wike tasiri amma yau Allah ya nuna masa aya ko zai hankalta ya daina ɗagawa da wulaƙanta mutane, ga shi yaron da a haife ya haife shi amma wulaƙanta shi kuma s**a yi cacar baki.

Daga cikin maganganun da ya faɗa wa wike su ne:

1. Ni jami’i ne da aka ɗauka kuma ina da gaskiya da rikon amana.

2. Ba zan yi shiru ba ba kuma za ku saka ni yin shiru ba.

3. Ba za mu kashe kowa ba.

4. Ni ba wawa bane ni janar ne mai taurari uku.

5. Ni ina magana kuma jami’in ‘yan sanda yana magana ina aiki kan umarni.

Wane irin fata za ku yi masa?

Address

4th Street 342
New York, NY
10012

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zahra__Mohammed posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share