Saidu Abubakar Bello

Saidu Abubakar Bello I'm a Muslim an indigent of Gombe state a citizen of Nigeria a son of Africa👏

✊
18/10/2024

Today's Best Photo ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️                            •    
08/10/2023

Today's Best Photo
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️























𝐏𝐚𝐥𝐚𝐳𝐳𝐨 𝐌𝐚𝐝𝐚𝐦𝐚'𝐬 𝐦𝐚𝐠𝐧𝐢𝐟𝐢𝐜𝐞𝐧𝐭 𝐬𝐭𝐚𝐢𝐫𝐜𝐚𝐬𝐞 🇮🇹📸 𝐚𝐧𝐭𝐨𝐢𝐧𝐞𝐛𝐧 [𝐈𝐆]@followers
07/10/2023

𝐏𝐚𝐥𝐚𝐳𝐳𝐨 𝐌𝐚𝐝𝐚𝐦𝐚'𝐬 𝐦𝐚𝐠𝐧𝐢𝐟𝐢𝐜𝐞𝐧𝐭 𝐬𝐭𝐚𝐢𝐫𝐜𝐚𝐬𝐞 🇮🇹

📸 𝐚𝐧𝐭𝐨𝐢𝐧𝐞𝐛𝐧 [𝐈𝐆]

@followers

03/10/2023

Be careful who you trust and tell your problems to. Not everyone that smiles at you is your friend. In kunne yaji...🙄🙄🙄

ALLAHU AKBAR ! NEMAN JIHAR GOMBE A 1980......Allah ya jikan magabatan mu Ya saka musu da aljannah Wadanda s**a yi tsayuw...
02/10/2023

ALLAHU AKBAR ! NEMAN JIHAR GOMBE A 1980......

Allah ya jikan magabatan mu Ya saka musu da aljannah Wadanda s**a yi tsayuwar daka wajen bada dukiyar su, karfin su, ilimin su da lokacin su domin tabbatuwar samun jihar mu ta gombe mai albarka. Duk wani cigaba da aka samu a garin gombe ya samu ne bayan jajircewar wadannan bayin Allah.

Ga nan jerin sunayen su da kuma saka hunnun wasun su wanda s**a fito daga kananan hukumomi hudu na kasar gombe wadda ya kunshi Akko,Dukku,Gombe da Tangale/Waja a wancan lokacin.

Wadanda s**a rage raye daga cikin su Allah ya jaa kwanan su Ya kara musu lafiya da imani.

✍️ Muktar Muhammad Lamurde
02102023 @27

Saidu Abubakar Bello
Saidu Abubakar Bello

30/09/2023

A wannan yanayin da muka tsinci kanmu na halin ha’ulahi, akwai iyaye masu fafutukan neman na kansu domin rufawa iyalansu da kansu asiri, wasu haka zasu kwana da yunwa, Allah kai kadai kasan inda suke, ya Allah kahore musu. 🤲

Rabe-Raben Sana’ar GiniSana’ar Gini ta kasu gida uku:(1) Akwai ginin muhalli da ya shafi gina gida baƙi ɗayansa da dukka...
24/09/2023

Rabe-Raben Sana’ar Gini

Sana’ar Gini ta kasu gida uku:

(1) Akwai ginin muhalli da ya shafi gina gida baƙi ɗayansa da dukkan nau’ukan ɗakuna kamawa tun daga ɗakin kwana, ɗakin hutu, ɗakin girki, ɗakin karatu da sauransu.

(2) Ginin Tukwane da sauran kayayyakin adana ruwa, abinci da sauransu.


Tukunya

(3)Ginin Rijiya, sana’a ce da ake haƙa rami domin samo ruwan amfanin yau-da-kullum, ko kuma masai (shadda ko sarga).


Sana'ar Gini sana’a ce da ake sarrafa abubuwan da s**a shafi ƙasa kamar irin su yumɓu, taɓo, yashi da sauransu domin su ...
24/09/2023

Sana'ar Gini sana’a ce da ake sarrafa abubuwan da s**a shafi ƙasa kamar irin su yumɓu, taɓo, yashi da sauransu domin su zama masu amfani. Kamar gina muhalli da kuma gina mazubi kamar irin su tukunya, tulu, da sauransu.

Wannan sana’a ta gini daɗaɗɗiyar sana’a a ce. Asali mutane kan gina bukka ne ta hanyar amfani da kara sannan kuma daga baya a yaɓe shi da ƙasa. Daga nan kuma sai aka samu cigaba, aka koma ana gina ɗaki da zallar tubalin ƙasa, kama-kama har zuwa yin bulon ƙasa sannan a gina ɗaki da shi.


The thing we designed corresponds with codes, budgets, views, waterproofing, aesthetics, client goals, etc.
24/09/2023

The thing we designed corresponds with codes, budgets, views, waterproofing, aesthetics, client goals, etc.


Address

Jalo Waziri Street
Gombe
ARCHITECT

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saidu Abubakar Bello posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share