30/05/2023
BAKA SAN MENENE A GABAN KABA
Wani Al-haji ne, yana dinbin dukiya da shaguna a kasuwa, Amma mungun marowaci ne.
Watara a hanyarsa ta dawowa, ya siyo kaji ๐ guda biyu, don matar ๐ฉ tayi masa parpesu ๐ฒ. Suna cikin cin gidkin ๐ฒ nan, sai yaji ana kwankwasa kofa ๐ช, yacewa matar ๐ฉ sa, taje ta duba โ
kofar ๐ช, bayan ta dawo, tace wani nabukaci ne yana neman abinda zaici ๐ฒ, aiko Al-haji ya fara fada ๐ข kai kace an masa wani gagarumar laifi ne, haka matar ๐ฉ ta samu ta lallaba shi ๐จ don yaje, yana zuwa kuwa kiris daya make shi da kofar ๐ช ya koreshi.
Kwana biyu, kwatsan akayi gobara ๐ฅa kasuwa ๐น shagon ๐ Al-haji gaba daya s**a kone ๐ฅ kona sule biyar bata bar masa ba.
Matar ๐ฉ ta bashi ๐จ hakuri akan cewa ya barwa Allah komi, sam-sam baiji maganar ta ba, yaje nan yaje can, amna babu mafita, har ya kaida bai iya rike matar ๐ฉ sa.
Sai ya rubuta mata takarda ๐ gudun karya cutar da ita.
Bayan ta gana iddar ta, wani Atrajiri mai kudi ya Aure ta ๐, wajan dawiwar sa aiki ya siyi kaza guda biyu don tayi masa parpesu ๐ฒ. Suna cikin cin gidkin ๐ฒ nan, sai yaji ana kwankwasa kofa ๐ช, yacewa matar ๐ฉ sa, taje ta duba โ
kofar ๐ช, bayan ta dawo, tace wani nabukaci ne yana neman abinda zaici ๐ฒ,.
Wannan Attajirin yace mata ki dauka kaza ๐ guda daya ki bashi, ai muma daya ta ishe mu, bayan matar ๐ฉ ta dawo ya ganta ๐ cike da hawaye ๐ญ, ya tambaye ta, meya faru, tace masa wannan mabukacin, Mijin tane na farko, shi kuma yace, shine mabukacin nan daya kora.
Yan uwa ๐ช abi duniya ๐ a hankali.
Allah ya kara mana hakuri da Taqawa a zukatan ๐smeen