20/09/2024
Wannan kwatace tsakanin Sheka da Rimin Hamza Kumbotso Local Government Duk Shekara sai taci GidaJen Mutane sannan kuma ta taho da gawarwaki daga Unguwa Uku, Sallari, Karkasara da sauran Unguwanni. Allah ka kawo dauki wadannan gurare. Kano State.