Sirrin MATA

Sirrin MATA SHAFI NE DA YA HADA KOMAI DA YA SHAFI MATA DOIN CI GABAN SU

11/03/2016
10/03/2016

Ina masu neman tsayi gashi, sansu laushi da sulbin gashi, ina masu neman abun hana karyewar gashi, ina masu fama da amosani ko kuraje gashi, maza nemi MUN HERBAL HAIR MIXTURE call or WhatsApp 08033179387

GARAABASA. .......Azumi ya kusan to yanuwa........Ina mata masu son koyon girke girke tande tande , lash lashe da abubuw...
10/03/2016

GARAABASA. .......
Azumi ya kusan to yanuwa........
Ina mata masu son koyon girke girke tande tande , lash lashe da abubuwan sha iri iri kala daban daban to ga dama 5 a samu..... maza nemi cd plates na koyon wadannan abubuwa cikin farashi mai rahusa. Kirarinmu a kullum in kina da kyau hada da wanka. Call or WhatsApp 08033179387

05/08/2014

Assalam yanuwa....... domin maganin ciwon da ba a gane kansa ba, a hada zuma me kyau da garin girfa(cinamon) a rinka shan babban cikali 1 da safe 1 da dare. Zamu iya farawa don rigakafi ga ciwon EBOLA

07/01/2014

Hadin madara da kwai a buga su a sha kullum da safe na matukar taimakawa worin gyaran fata da karin lafiya. Ki juri yin hakan kullum

07/01/2014

DOMIN GYARAN FUSKA......... Ki juri goga ruwan tumatur a fuskarki bayan kin dauraye ta da ruwan dumi,in kin shafa tumatur ruwan ya bushe a fuskarki sai ki kara daurayewa da ruwan dumi....zaki sha mamaki da ikon Allah

07/01/2014

Man ridi na da matukar amfani worin gyaran jiki. Ki juri shan cokali 1 kullum da safe sannan in kin yi wanka da dare ki na shafe jikinki da shi da safe ki wanka da ruwan dumi

07/01/2014

DOMIN GYARAN GASHIN KAI....... Ki samu lalle ki kwaba da kwai da ruwa da zuma ki barsu minti 10 sannan ki zuba man zaitun kadan ki cakude,ki kara barinsu minti 5 sai ki shafe gashinki da wannan kwabi,ki sa leda ki rufe kan ki kwana da shi. Da safe ki wanke da ruwan dumi ki busar ki shafe kan da mai stella mai gurguwa zaki sha mamaki

22/12/2013

Ga wani sirrin matan. Ki juri goge fuskarki da ma'ul wardi yana gyara fuska sosai

04/11/2013

Don magance saurin tsufa da wori sai a shafa ruwan abarba a barshi tsayin minti 13 sannan a dauraye.

02/11/2013

Slm...... lokacin sanyi yazo mata don haka mata mu dage da kulawa da jikin mu........ man ridi abune da ke taimakawa fata matuka yayin shigowar sanyi.... in kinyi wanka da dare ki shafe jikinki da man?yayin da kika tashi da safe sai ki dama ayaba da madarar ruwa ki mutsuke jikin ki barshi tsayin minti 20 sannan ki wanke da ruwan dumio ki kara shafa man riddin.

Address

NO 43 LAMIDO Crescent
Kano

Telephone

08059931447

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin MATA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sirrin MATA:

Share