Comrd Bashir Labaran Ahmad

Comrd Bashir Labaran Ahmad All Genaral resources

25/10/2025

πŸ˜Άβ€πŸŒ«οΈ

_*PRODUCT DESCRIPTION*__MILTA OSAKA (100% Cotton)__Category: YARD__Price:   N2,400. Per Yard__Color: VERITIES __Sale:   ...
11/03/2022

_*PRODUCT DESCRIPTION*_

_MILTA OSAKA (100% Cotton)_
_Category: YARD_
_Price: N2,400. Per Yard_
_Color: VERITIES _
_Sale: WHOLESALE_
_Delivery: NATIONWIDE_
_Services: 24/7_

Available HereHijabs and Veils (Mayafai) 08108520483
15/12/2021

Available Here

Hijabs and Veils (Mayafai)

08108520483

Available HereAbayas and Veils (Mayafai)πŸ‘‡Affordable Price
15/12/2021

Available Here

Abayas and Veils (Mayafai)

πŸ‘‡

Affordable Price

Aluta Continues πŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺ
10/12/2021

Aluta Continues

πŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺ

03/02/2021
A MUTU MANAA MUTU MURUSJiya Talata da rana, shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas Sanusi, ya rant...
23/12/2020

A MUTU MANA
A MUTU MURUS

Jiya Talata da rana, shugaban jam'iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas Sanusi, ya rantsar da shugabannin riko na kananan hukumomi 44 na jam'iyyar APC.

A wajen taron wanda ya samu halartar mabiya darikar siyasar gidan Gandujiyya,
Alhaji Abdullahi Abbas

WANDA
Tsohon kwamishina ne gwamnatin Kwankwaso
Tsohon mai bada shawara ne a harkokin siyasa a gwamnatin Ganduje
Tsohon kwamishinan muhalli ne a gwamnatin Ganduje
Daya daga cikin wanda s**a nemi sarautar Sarkin Kano ne

YA CE, su tsabar mabiya gwamna Ganduje ne, kuma idan zaben shekarar 2023 ya zo a Kano, irin abin da aka yi a shekarar 2019 shi za a maimaita, kuma Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso yana magana cewa a shekarar 2023 ko a mutu ko a yi, To SHI ya ce, "A mutu mana, a mutu Murus"

IRIN wannan kalamai da irin wannan siyasar, a wannan yanayin rashin tsaro da mugun talauci da ya mamaye kasa, KARYA kasa da al'umma suke yi. DOLE A GUJE SU

Miyagun kalmomi na tunzuri da isharar tarzoma da rashin daraja, babu abin da zasu haifar mana a Kano da Najeriya sai lalacewa da karin fatara da jahilci da koma wa baya.

KUKA KURCIYA..... Shin menene amfanin yin kalaman tun Zara matasa da shugabannin da suke mulkar al'ummah sukeyi??? A tin...
22/12/2020

KUKA KURCIYA.....

Shin menene amfanin yin kalaman tun Zara matasa da shugabannin da suke mulkar al'ummah sukeyi???

A tinanina yin hakan babban kuskure neh, sabida duk Wanda akace shugabane kullum tinaninsa ya za'ayi al'umma ta zauna lafiya shine tinaninsa amma abin takaici a wannan lokacin da muke ciki wasu mutane suke kokarin mayar damu gidadawa wajan sakamu yin abinda zamuzo muyi Danasani daga baya, ayki da zamuyi muce dama bamuyi bah.....

Idan mukayi waiwaye baya Zaben da aka gudanar anyi amfani da kalaman da s**ai kokarin tayar da tarzoma amma Allah ya tsare al'ummarsa amma kuma a wannan lokacin da muke neman zaman lafiya ruwa a jallo wasu bata garin shugabanninmu suke qara tarbiyyantar don biyan bukatar kansu....

Haka a wannan lokaci akwai Wanda yayi kalamai wayan basuyiwa al'umma dadi bah Don kuwa kalamaine na tunzura matasa, Wanda masana sunyi bayani cewa shi matashi musamman Wanda shekarunsa bai wuce 18 zuwa 30 bah, idan kace a mutu gobe zaice a mutu yau don shi yanajinsa kamar zaki a wannan yanayin da yake ciki akwai karancin tinani a gareshi....

Yanzu haka acikin wannan satin muka qara tsinkayar wani sabon video kusan guda biyu Wanda wasu mutane wayanda suke jagorantar al'umma suke kalamai wayanda yakamata hukumomin tsaro Su kirasu domin yiwa abun garanbawul kafin faruwar hakan, Don abune Wanda zai haifar da gaba ko kuma zazzafar mu'mala tsakanin al'ummarmu.....

Shin Mai yasa duk shugaba da zai mulkemu baza'a bamu damar muyi masa screening sabida Mu zab'i mutannan da s**a chanchanta Su mulkemu a ko wane mataki, misali tun daga matakin Monitor na class zuwa matakin da Allah ya Ara mana anan gidan duniya.....

Lallai al'umma tana cikin matsala matuqar zamu dunga Bari wayanda suke kokarin tayar mana da hankali suna zama shugabanninmu a matakai daban daban da muke dasu

Allah ubangiji ya bamu shugabanni nagari masu son zaman lafiya da kwanciyar hankali ka bamu zaman lafiya a kasarmu lanjeriya...

Rubutawa ✍️ Comrd Bashir Labaran Ahmad

Kungiyar Arewa media Writers Reshen jihar kano Zata Shirya "Gasar Rubutu"  A yunkurin da muke na Zaburar da Membobin Kun...
22/12/2020

Kungiyar Arewa media Writers Reshen jihar kano Zata Shirya "Gasar Rubutu" A yunkurin da muke na Zaburar da Membobin Kungiya da Shuwagabanni Kungiyar Arewa media Writers Reshen Jihar Kano ta shirya Kayatacciyar Gasa ta Marubuta , Wacce zata baiwa duk wani member na kungiya damar Shiga Wannan Gasa

YADDA GASAR ZATA KASANCE:-
Kungiya zata Fitar da Kwamiti da zai Jagoranci Wannan Gasa

Kowanne member ko Shugaban kungiyar na Wani sashe yanada damar Shiga wannan Gasa

Gasar Zata Kasance Duk sati za'a Ringa fitar Da Zakaran Da ya lashe Wannan Gasa

Duk wanda ya Lashe Gasar kungiya zata Karramashi da " Certificate"
Sannan zata Tura Labarinsa zuwa ga Shafin kungiya na kasa domin A saka a gidan Jaridu da kafafen sadarwa

Labaran da kungiya zata saka Gasa akansu sune ;

* Nasiha/Fadakarwa
*Fashin baki kan abubuwan da suke faruwa a yankin Arewa
*Rubutun wayar da kan al'ummar Arewa
*Halin matsin rayuwa da wasu al'ummar Arewa suke ciki
*Rahoton sahihin abunda ke faruwa a yankin Arewa.

Wadannan Sune Labaran da zamu saka Gasa akansu

Za'a fara Wannan Gasa Nan bada jimawa ba InshaAllah ,da Zarrar An kanmmala Tsara kwamiti za'a Sanar dan haka kowa ya Wasa Alkalaminsa ✍🏻 da kuma Basirarsa 😎 Domin Zamu Fitar da Zakakuran Marubutan Mako πŸ‘Œ

Contacting low pricesPer yard
06/12/2020

Contacting low prices
Per yard

06/12/2020

All products

Address

Nasarawa
700223

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd Bashir Labaran Ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share