Fateema Adam

Fateema Adam Allah kacika mana bukatunmu na alheri don darajar sunayenka tsarkaka.🤲😊♥️

27/04/2026

Allah ya kara tsare mana makarantarmu🙏🙏🙏

27/04/2026

Bayan ankashe wutar datakama a poly kenan Allah ya tsare Kuma ya kiyaye gaba

27/04/2026

wani Wanda ba'asaniba ya kunna wuta a cikin yayi a poly satin da wuce,Amma ba'asamu asarar rai ko dayaba. Allah yakara tsare mana makarantarmu

wlh jiri nakeji😭
15/04/2026

wlh jiri nakeji😭

Barka da safiya.☺️
15/04/2026

Barka da safiya.☺️

Allah kabamu saa'a Albarka a duk lamarinnu.🤲
08/04/2026

Allah kabamu saa'a Albarka a duk
lamarinnu.🤲

07/04/2026

Muna cikin Alkhairi yau🥰 nepan ayyy🥰🧘🤸

Saurin kada mutum ba shine karfiba💪,mutumin da ya iya mallakar zuciyarsa yayin fushi,shine cikakken Mai karfi.Allah yasa...
05/04/2026

Saurin kada mutum ba shine karfiba💪,
mutumin da ya iya mallakar zuciyarsa yayin fushi,shine cikakken Mai karfi.

Allah yasa mufi karfin zuciyarmu.🤲

Allah kasa munada rabon ziyarar shugaba s a w🤲🕋✈️🤲
05/04/2026

Allah kasa munada rabon ziyarar
shugaba s a w🤲🕋✈️🤲

05/04/2026

Wannan wakar tana tunamin Abubuwa da dama a rayuwata❤️😚🥰

Address

Nasarawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fateema Adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category